iqna

IQNA

duniyar musulmi
Nasser Abu Sharif ya jaddada cewa:
Tehran (IQNA) Wakilin kungiyar Jihadul Islami ta Palastinu a Iran, yayin da yake ishara da hare-haren guguwar Al-Aqsa da kuma laifukan da Isra'ila ke aikatawa a Gaza, ya jaddada cewa: A yanzu haka muna fuskantar wani yaki mai girma da yawa da ke bukatar cikakken goyon bayan musulmin duniya. Kamar yadda kafirai suke hadin kai, wajibi ne musulmi su hada kansu wajen kwato hakkinsu, mu hada karfi da karfe.
Lambar Labari: 3489990    Ranar Watsawa : 2023/10/17

Washington (IQNA) Fitattun jaruman Hollywood da masu fasaha sun musulunta, kuma an buga labarai da yawa game da su.
Lambar Labari: 3489376    Ranar Watsawa : 2023/06/26

Tehran (IQNA) Birnin Benghazi da ke gabashin kasar Libiya na shirin gudanar da shirye-shirye na musamman inda za a zabi birnin a matsayin cibiyar al'adu ta kasashen musulmi a shekarar 2023, wadanda za su hada da al'adu, Musulunci, adabi, fasaha da sauran abubuwan da suka shafi kasar Libiya.
Lambar Labari: 3488739    Ranar Watsawa : 2023/03/02

An watsa wani karatun da Muhammad Awad Al-Imami daya daga cikin makarantun duniyar musulmi ya yi na ayoyin da suka shafi labarin Maryama (AS) da kuma haihuwar Annabi Isa Almasihu (A.S) a cikin Alkur’ani mai girma.
Lambar Labari: 3488391    Ranar Watsawa : 2022/12/25

An kayyade a wurin bude taron;
An gudanar da bikin bude gasar kur'ani ta kasa da kasa karo na 20 da aka gudanar a birnin Moscow da kuma tantance tsarin yadda mahalarta gasar karatun kur'ani ta kasa da kasa suka gudana, inda aka nada wakilin Jamhuriyar Musulunci ta Iran Sayyid Mustafa Hosseini a matsayin mai karatu na 17.
Lambar Labari: 3488199    Ranar Watsawa : 2022/11/19

Tehran (IQNA) Imam Husaini (a.s.) yana da alaka mai girma da Alkur'ani, kuma ana iya ganin wannan alaka ta kowane bangare na rayuwarsa.
Lambar Labari: 3487768    Ranar Watsawa : 2022/08/29

Tehran (IQNA) Kungiyar bunkasa harkokin ilimi da kimiya da al'adu ta duniyar musulmi da kungiyar VR/AR sun gudanar da wani taro domin tattauna hanyoyin hadin gwiwa a fagen fasahohin zamani da sabbin abubuwa na ci gaba..
Lambar Labari: 3487395    Ranar Watsawa : 2022/06/08

Tehran (IQNA) A zantawarsa da takwaransa na Palasdinawa, ministan harkokin wajen Iran ya jaddada goyon bayan kasarsa ga al'ummar Palastinu da 'yantar da birnin Qudus, tare da yin Allah wadai da ci gaba da aikata laifuffukan da yahudawan sahyoniya suke yi a yankunan da ta mamaye.
Lambar Labari: 3486705    Ranar Watsawa : 2021/12/19

Tehran (IQNA) An fara gudanar da shirye-shiryen tarukan makon hadin kai tsakanin al’ummar musulmi da aka saba yi a kowace shekara.
Lambar Labari: 3486432    Ranar Watsawa : 2021/10/16

Tehran (IQNA) ministan harkokin wajen kasar Iran ya aike da sakon ta’aziyyar rasuwan Allamah Ahmad Zain babba malamin Ahlussunna a Lebanon.
Lambar Labari: 3485711    Ranar Watsawa : 2021/03/04

Tehran (IQNA) Da safiyar yau Alhamis ne aka bude taron makon hadin kan al’ummar musulmi na duniya karo na talatin da hudu a birnin Tehran na kasar Iran.
Lambar Labari: 3485318    Ranar Watsawa : 2020/10/29

Bangaren kasa da kasa, An fara gudanar da zaman taro na shekara-shekara kan harkokin tattalin arziki tsakanin Rasha da kasashen musulmi, taron da ke samun halartar wakilai daga kasashe 50 na duniya.
Lambar Labari: 3482648    Ranar Watsawa : 2018/05/11

Bangaren kasa da kasa, Gwamnatin kasar Rasha ta sanar da cewa wakilai daga kasashe 50 ne na duniya za su halarci taron tattalin arziki tsakain Rasha da duniyar musulmi a Qazan.
Lambar Labari: 3481518    Ranar Watsawa : 2017/05/15